http://hausa.irib.ir
Libya ta samu wannan nasara ce bayan da fitar da kasar Ghana a bugun da kai sai gola a wasan karshe da aka buga a daren jiya, bayan da kayyadadden lokacin wasan ya kare suna kunnen doki, inda Libya ta saka kwallaye 4 a cikin ragar Ghana, ita kuma ta saka guda day arak.
A wasannin kusa da na karshe Libya ta yi galaba a kan Zimbabwe a bugun daga kai sai gola da ci 4-5, yayin da Ghana ta ci Najeriya ita a bugun daga kai sai gola da ci 4-1, wanda hakan ya kai Najeriya da Zimbabwe zuwa wasan fitar da matsayin na uku da hudu, inda Najeriya ta ci Zimbabwe da kwallo daya a cikin mintuna na 85, inda ta zo matsayi na uku, Zimbabwe kuma matsayi na hudu.
Yan wasan kwanlon kafa na kasar Libya sun
samu nasarar dauke kofin kwallon kafa na kasashen Afirka, a gasar da aka
gudanar a kasar Afirka ta kudu wadda ta shafi ‘yan wasan kwallon kafa
na cikin gida.
Libya ta samu wannan nasara ce bayan da fitar da kasar Ghana a bugun da kai sai gola a wasan karshe da aka buga a daren jiya, bayan da kayyadadden lokacin wasan ya kare suna kunnen doki, inda Libya ta saka kwallaye 4 a cikin ragar Ghana, ita kuma ta saka guda day arak.
A wasannin kusa da na karshe Libya ta yi galaba a kan Zimbabwe a bugun daga kai sai gola da ci 4-5, yayin da Ghana ta ci Najeriya ita a bugun daga kai sai gola da ci 4-1, wanda hakan ya kai Najeriya da Zimbabwe zuwa wasan fitar da matsayin na uku da hudu, inda Najeriya ta ci Zimbabwe da kwallo daya a cikin mintuna na 85, inda ta zo matsayi na uku, Zimbabwe kuma matsayi na hudu.
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق